Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

18-24 ga Nuwamba

RU’UYAR DA AKA YI WA YOHANNA 1-3

18-24 ga Nuwamba
  • Waƙa ta 15 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Na San Ayyukanku”: (minti 10)

    • [Ku kalli bidiyon Gabatarwar Littafin Ru’uyar da Aka Yi wa Yohanna.]

    • R. Yar 1:20​—Yesu ne yake ma dattawa ja-gora (w12 10/15 14 sakin layi na 8)

    • R. Yar 2:​1, 2​—Yesu ya san duk abubuwan da suke faruwa a kowace ikilisiya (w12 4/15 29 sakin layi na 11; w01 2/1 11-12 sakin layi na 20)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • R. Yar 1:7​—A yaushe ne dukan mutane za su ga Yesu “yana zuwa tare da gajimarai” kuma ta yaya? (kr 226 sakin layi na 10)

    • R. Yar 2:7​—Mene ne “cin ’ya’yan itace mai ba da rai wanda yake cikin gonar Allah” yake nufi? (w09 1/15 31 sakin layi na 1)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) R. Yar 1:​1-11 (th darasi na 5)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

RAYUWAR KIRISTA