25 ga Nuwamba–1 ga Disamba
RU’UYAR DA AKA YI WA YOHANNA 4-6
Waƙa ta 22 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Fitowar Mahaya Huɗu”: (minti 10)
R. Yar 6:2—Mahayin “farin dokin” ya fita “domin ya ƙara cin nasara” (wp17.3 4 sakin layi na 3, 5)
R. Yar 6:4-6—Bayan mahayin farin dokin, sai mahayin jan doki da kuma mahayin baƙin doki (wp17.3 5 sakin layi na 2, 4-5)
R. Yar 6:8—A ƙarshe, sai ga mahayin koɗaɗɗen doki kuma Kabari yana bin sa a baya (wp17.3 5 sakin layi na 8-10)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)
R. Yar 4:4, 6—Mene ne dattawa 24 da kuma halittu masu rai 4 suke wakilta? (mwbr19.11-HA an ɗauko daga re 76-77 sakin layi na 8; 80 sakin layi na 19)
R. Yar 5:5—Me ya sa ake kiran Yesu “Zakin nan daga zuriyar Yahuda”? (mwbr19.11-HA an ɗauko daga cf 36 sakin layi na 5-6)
Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?
Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) R. Yar 4:1-11 (th darasi na 5)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Bidiyon Komawa Ziyara ta Biyu: (minti 5) Ku kalli bidiyon kuma ku tattauna shi.
Komawa Ziyara ta Biyu: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. (th darasi na 4)
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5 ko ƙasa da hakan) lv 43 sakin layi na 15 (th darasi na 2)
RAYUWAR KIRISTA
“Allah Yana Son Mai Bayarwa da Daɗin Rai”: (minti 15) Dattijo ne zai yi tattaunawar. Ka soma da nuna bidiyon nan Yadda Za A Ba da Gudummawa ta Na’ura. Ka gaya ma ’yan’uwa cewa za su iya samun bayanai game da yadda za su yi gudummawar ta wajen danna alamar gudummawar da ke dandalin jw.org/ha ko manhajar JW Library ko kuma su rubuta donate.pr418.com a sashen bincike. Ka karanta wasiƙar da ofishinmu ya aika don ya yi wa ’yan’uwa godiya saboda gudummawar da suka yi a shekarar hidima da ta shige. Ka yaba wa ’yan’uwa don gudummawar da suke bayarwa.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) bhs babi na 17 sakin layi na 11-17
Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)
Waƙa ta 43 da Addu’a