Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

RAYUWAR KIRISTA

Allah Yana Son Mai Bayarwa da Dadin Rai

Allah Yana Son Mai Bayarwa da Dadin Rai

Littafin 2 Korintiyawa 9:​7, ta gaya mana cewa: “Kowa ya bayar kamar yadda ya yi niyya, ba tare da ɓacin rai ko tilas ba, domin Allah yana son mai bayarwa da daɗin rai.” A yau muna da wata dama mai kyau na tallafa ma aikin da ƙungiyarmu take yi a yankinmu ko kuma a dukan duniya ta intane.

KU KALLI BIDIYON NAN YADDA ZA A BA DA GUDUMMAWA TA NA’URA, SAI KU AMSA TAMBAYOYI NA GABA:

  • Ta yaya za mu iya shiga shafin da ya yi bayani a kan yadda za mu ba da gudummawa a ƙasarmu?

  • Ta yaya wasu suka amfana ta wajen ba da gudummawa ta intane?

  • A waɗanne hanyoyi ne kuma za mu iya ba da gudummawa?

  • Mene ne za mu yi idan ba mu san yadda za mu ba da gudummawa ta intane ba?