Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

4-10 ga Nuwamba

1 YOHANNA 1-5

4-10 ga Nuwamba
  • Waƙa ta 122 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Kada Ku Ƙaunaci Duniya ko Abubuwan da Suke Cikinta”: (minti 10)

    • [Ku kalli bidiyon Gabatarwar Littafin 1 Yohanna.]

    • 1Yo 2:​15, 16​—“Dukan abubuwan da suke a duniya . . . daga duniya ne suka fito,” ba daga wurin Allah ba (w05 1/1 22 sakin layi na 13)

    • 1Yo 2:17​—Duniyar nan da sha’awarta za su wuce (w13 8/15 27 sakin layi na 18)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • 1Yo 2:​7, 8​—Me ya sa umarnin da manzo Yohanna ya yi magana a kai ya zama tsoho da kuma sabo? (w13 9/15 10 sakin layi na 14)

    • 1Yo 5:​16, 17​—Wane ‘zunubi ne yake kai ga mutuwa’? (mwbr19.11-HA an ɗauko daga it-1 862 sakin layi na 5)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) 1Yo 1:1–2:6 (th darasi na 5)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Ka Mai da Hankali Ga Karatu da Kuma Koyarwa: (minti 10) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Ka Yi Magana da Kuzari, sai ku tattauna darasi na 11 na ƙasidar nan Ka Mai da Hankali Ga Karatu da Kuma Koyarwa.

  • Jawabi: (minti 5 ko ƙasa da hakan) w04 10/1 29​—Jigo: Mene ne Yohanna yake nufi a 1 Yohanna 4:18 sa’ad da ya ce “cikakkiyar ƙauna takan kawar da tsoro”? (th darasi na 7)

RAYUWAR KIRISTA