Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | 1 YOHANNA 1-5

Kada Ku Kaunaci Duniya Ko Abubuwan da Suke Cikinta

Kada Ku Kaunaci Duniya Ko Abubuwan da Suke Cikinta

2:15-17

Shaiɗan yana amfani da abubuwa guda uku da ke gaba don ya sa mu daina bauta wa Jehobah. Ta yaya za ka bayyana wa mutane ma’anar waɗannan furucin?

  • “Sha’awa ta jiki”

  • “Kwaɗayin ido”

  • “Taƙama da abubuwan rayuwa”