Yadda Za Mu Yi Wa’azi
●○○ HAƊUWA TA FARI
Tambaya: Me ya sa aka halicce mu?
Nassi: Fa 1:27, 28
Tambaya don Ziyara ta Gaba: Me ya sa za mu kasance da tabbaci cewa Allah zai cika nufinsa?
○●○ KOMAWA ZIYARA TA FARKO
Tambaya: Me ya sa za mu kasance da tabbaci cewa Allah zai cika nufinsa?
Nassi: Yos 21:45
Tambaya don Ziyara ta Gaba: Wane alkawari ne Allah ya yi game da nan gaba?
○○● KOMAWA ZIYARA TA BIYU
Tambaya: Wane alkawari ne Allah ya yi game da nan gaba?
Nassi: R. Yar 21:4
Tambaya don Ziyara ta Gaba: Ta yaya za mu sami albarkar da Allah ya yi alkawarin ta?