Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

16-22 ga Nuwamba

LITTAFIN FIRISTOCI 4-5

16-22 ga Nuwamba

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Ku Ba Jehobah Abu Mafi Kyau da Kuke da Shi”: (minti 10)

    • L.Fi 5:​5, 6​—Idan mutum ya yi wasu zunubai, zai bayar da hadayar wanke zunubi na ɗan rago ko akuya (it-2-E 527 ¶9)

    • L.Fi 5:7​—Waɗanda ba za su iya bayar da ɗan rago ko akuya ba, za su iya bayar da kurciyoyi biyu ko tantabaru biyu (w09 7/1 11 sakin layi na 3)

    • L.Fi 5:11​—Waɗanda ba za su iya bayar da kurciyoyi biyu ko tantabaru biyu ba, za su iya bayar da garin hatsi mai laushi (w09 7/1 11 sakin layi na 4)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 10)

    • L.Fi 5:1​—Ta yaya Kiristoci za su bi wannan ayar? (w16.02 24 sakin layi na 14)

    • L.Fi 5:​15, 16​—Ta yaya mutum ya ‘nuna rashin aminci idan ya yi zunubi ba da gangan ba wanda ya shafi abubuwan da aka keɓe da tsarki ga Yahweh’? (it-1-E 1130 ¶2)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) L.Fi 4:27–5:4 (th darasi na 5)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 81

  • Muna Hidimar Majagaba na Shekaru 60 da Taimakon Jehobah: (minti 15) Ku kalli bidiyon. Sa’an nan ku amsa tambayoyi na gaba: Waɗanne ayyuka ne Takako da Hisako suka sami damar yi kuma ta yaya hakan ya sa su farin ciki? Waɗanne matsaloli ne Takako ta fuskanta, kuma me ya taimaka mata? Me ya sa su farin ciki da gamsuwa? Ta yaya labarinsu ya nuna gaskiyar da ke nassosi na gaba: Karin Magana 25:11; Mai-Wa’azi 12:1; Ibraniyawa 6:10?

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30 ko ƙasa da hakan) ia babi na 21 sakin layi na 13-22 da akwati da ke shafi na 186

  • Kammalawa (minti 3 ko ƙasa da hakan)

  • Waƙa ta 95 da Addu’a