LITTAFIN FIRISTOCI 6-7
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH |Nuna Godiya
7:11-15, 20
Hadayar gyaran zumunci da Isra’ilawa suke yi, ya tuna mana muhimmancin nuna godiya ga Jehobah ta addu’a da kuma ayyukanmu.—Fib 4:6, 7; Kol 3:15.
-
Yayin da muke addu’a, waɗanne abubuwa ne za mu iya gode ma Jehobah domin su?—1Ta 5:17, 18
-
Wane amfani za mu samu idan muna nuna godiya?
-
Ta yaya mutum zai iya cin abinci a teburin aljanu, kuma me ya sa hakan rashin godiya ne ga Jehobah?—1Ko 10:20, 21