30 ga Nuwamba–6 ga Disamba
LITTAFIN FIRISTOCI 8-9
Waƙa ta 16 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Alamar Albarkar Jehobah”: (minti 10)
L.Fi 8:6-9, 12—Musa ya kafa tsarin firistoci (it-1-E 1207)
L.Fi 9:1-5—Isra’ilawan sun ga yadda firistoci suka fara ba da hadayun dabbobi (it-1-E 1208 ¶8)
L.Fi 9:23, 24—Jehobah ya nuna cewa ya amince da tsarin firistocin (w19.11 23 sakin layi na 13)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 10)
L.Fi 8:6—Wane darasi za mu koya daga dokar da aka ba wa firistoci cewa su kasance masu tsabta? (w14 11/15 9 sakin layi na 6)
L.Fi 8:14-17—A lokacin da aka kafa tsarin firistoci, me ya sa Musa ne ya ba da hadayar ba Haruna ba? (it-2-E 437 ¶3)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) L.Fi 8:31–9:7 (th darasi na 5)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka soma da bin bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Sai ka nuna wa maigidan wani abu a Hasumiyar Tsaro ta 2 2020, sa’an nan ka ba shi mujallar. (th darasi na 6)
Komawa Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Ka soma da bin bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Sai ka nuna wa maigidan dandalinmu, sa’an nan ka ba shi katin jw.org. (th darasi na 4)
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5 ko ƙasa da hakan) bhs 84 sakin layi na 6-7 (th darasi na 11)
RAYUWAR KIRISTA
“Hanyoyin Kyautata Yadda Muke Wa’azi—Yin Wa’azi ta Wayar Tarho”: (minti 15) Tattaunawa da mai kula da hidima zai yi. Ku kalli bidiyon kuma ku tattauna shi.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30 ko ƙasa da hakan) ia babi na 22 sakin layi na 14-24 da Taƙaitawa da ke shafi na 194
Kammalawa (minti 3 ko ƙasa da hakan)
Waƙa ta 40 da Addu’a