1-7 ga Nuwamba
YOSHUWA 18-19
Waƙa ta 12 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Jehobah Ya Raba Ƙasar Yadda Ya Dace”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
Yos 18:1-3—Me ya sa Isra’ilawa suka yi jinkirin ƙaura zuwa yankin yammacin Urdun? (it-1 359 sakin layi na 5)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) Yos 18:1-14 (th darasi na 2)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Bidiyon Haɗuwa ta Fari: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon haɗuwa ta fari: Albishiri—Za 37:10, 11. Ku dakatar da bidiyon a duk inda ya tsaya don ku tattauna tambayoyin da ke ciki.
Haɗuwa ta Fari: (minti 4) Ka soma da bin bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Sa’an nan ka ba da Hasumiyar Tsaro Na 2 2021. (th darasi na 1)
Haɗuwa ta Fari: (minti 4) Ka soma da bin bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Mutumin ya ba da wata hujja da mutane suka saba bayarwa. (th darasi na 11)
RAYUWAR KIRISTA
“Muna Gode wa Jehobah don Ƙaunarku”: (minti 15) Tattaunawa da dattijo zai yi. Ku kalli bidiyon nan Muna “Gode wa Allah Saboda Ku”. Ka ambata darasi ɗaya ko biyu daga talifofin jw.org masu jigo “Yadda Ake Amfani da Gudummawarka.”
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lfb darasi na 56
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 122 da Addu’a