13-19 ga Disamba
ALƘALAI 8-9
Waƙa ta 125 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Sauƙin Kai Ya Fi Girman Kai”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
Alƙ 8:4—Mene ne muka koya daga wannan ayar? (w04 11/1 16 sakin layi na 10)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) Alƙ 8:28–9:6 (th darasi na 5)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Komawa Ziyara: (minti 3) Ka bi bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. (th darasi na 9)
Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da bin bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Ka ba da ƙasidar nan Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada!, sai ka soma nazarin Littafi Mai Tsarki da mutumin. (th darasi na 20)
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5) lffi darasi na 02 sakin layi na 4 (th darasi na 13)
RAYUWAR KIRISTA
Abubuwan da Ƙungiyarmu ta Cim Ma: (minti 5) Ku kalli bidiyon Abubuwan da Ƙungiyarmu ta Cim Ma na watan Disamba.
Bukatun Ikilisiya: (minti 10)
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lfb darasi na 62
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 22 da Addu’a