15-21 ga Nuwamba
YOSHUWA 23-24
Waƙa ta 50 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Shawara ta Ƙarshe da Joshua Ya ba wa Al’ummar”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
Yos 24:2—Baban Ibrahim Tera yana bauta wa gumaka ne? (w04 12/1 7 sakin layi na 1)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) Yos 24:19-33 (th darasi na 11)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka soma da bin bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Mutumin ya ba da wata hujja da aka saba bayarwa a yankin. (th darasi na 2)
Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da bin bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Ka ba wa mutumin ƙasidar Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada! (th darasi na 20)
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5) lffi darasi na 01, bita da maƙasudi (th darasi na 3)
RAYUWAR KIRISTA
Ku Guji Abokan Banza a Wurin Aiki: (minti 7) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Ku Guji Abubuwan da Za Su Sa Ku Zama Marasa Aminci—Abokan Banza. Sai ku amsa waɗannan tambayoyi: Ta yaya abokan banza suka ɓata halin wata ’yar’uwa? Mene ne ta yi, kuma yaya hakan ya taimaka mata? Waɗanne darussa ne wannan bidiyon ya koya mana game da abokan banza?
Yadda Za Ka Sami Abokai a Wurin da Ba Ka Yi Zato Ba: (minti 8) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon. Sai ku amsa waɗannan tambayoyi: Waɗanne matsaloli ne suka sa Akil ya soma cuɗanya da abokan banza a makaranta? Ta yaya ya sami abokan kirki a ikilisiya? Waɗanne darussa wannan bidiyon ya koya maka game da samun abokan kirki?
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lfb darasi na 58
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 39 da Addu’a