20-26 ga Disamba
ALƘALAI 10-12
Waƙa ta 127 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Jephthah Mutum Ne Mai Ibada Sosai”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
Alƙ 11:1—Ta yaya muka san cewa ba cikin shege mahaifiyar Jephthah ta yi ta haife shi ba? (it-2-E 26)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) Alƙ 10:1-18 (th darasi na 5)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka yi amfani da warƙar nan, Mene Ne Ra’ayinka Game Da Littafi Mai Tsarki? don ka soma tattauna yadda za mu yi wa’azi. (th darasi na 1)
Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da bin bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Ka ba da ƙasidar nan Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada! (th darasi na 4)
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5) lffi darasi na 02 sakin layi na 5 (th darasi na 3)
RAYUWAR KIRISTA
Ya Tsai da Shawarar Bauta Wa Jehobah Tun Yana Matashi: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon. Bayan haka, sai ku amsa waɗannan tambayoyin: Mene ne bidiyon ya koya maka game da amfanin horar da wasu? da yin alkawarin bauta wa Jehobah tun muna yara? da kuma ba da kanka don yin hidima a ƙungiyar Jehobah?
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lfb darasi na 63
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 55 da Addu’a