DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
Labari Mai Daɗi da Ke Sa Ƙarfin Zuciya
[Ka saka bidiyon Gabatarwar Littafin Alkalai.]
Jehobah ya sa Ehud ya ceci Isra’ilawa daga hannun ’yan Mowab (Alƙ 3:15; w04-E 3/15 31 sakin layi na 3)
Ehud ya kashe Sarki Eglon kuma hakan ya sa Isra’ilawa suka yi nasara (Alƙ 3:16-23, 30; w04-E 3/15 30 sakin layi na 1-3)
Mene ne wannan labarin ya koya mana game da ƙarfin zuciya da kuma dogara ga Jehobah?