29 ga Nuwamba–5 ga Disamba, 2021
ALƘALAI 4-5
Waƙa ta 137 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Jehobah Ya Yi Amfani da Mata Biyu don Ya Ceci Mutanensa”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
Alƙ 5:20—Ta yaya ne taurari daga sama suka yi yaƙi a madadin Barak? (w05 3/1 28 sakin layi na 5)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) Alƙ 4:1-16 (th darasi na 10)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka soma da bin bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Sai ka ba da Hasumiyar Tsaro Na 2 2021. (th darasi na 1)
Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da bin bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Sai ka ba da ƙasidar nan Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada! (th darasi na 4)
Jawabi: (minti 5) w06-E 3/1 28-29—Jigo: Me Ake Nufi da “Mata Su Yi Shiru a Cikin Taron Jama’ar Masu Bi”?—1Ko 14:34. (th darasi na 14)
RAYUWAR KIRISTA
“Ta Yaya ’Yan’uwa Mata Za Su Biɗi Ƙarin Aiki?”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon ‘Mata Masu Hidimar Ubangiji da Ƙwazo’.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lfb darasi na 60
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 27 da Addu’a