8-14 ga Nuwamba
YOSHUWA 20-22
Waƙa ta 120 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Darussa da Aka Koya Daga Rashin Fahimtar Juna”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
Yos 21:43, 44—Ta yaya ayoyin nan suka cika duk da cewa Kan’aniyawa da yawa sun tsira daga hannun Isra’ilawa? (it-1-E 402 sakin layi na 3)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) Yos 20:1–21:3 (th darasi na 5)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Bidiyon Komawa Ziyara: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Komawa Ziyara: Littafi Mai Tsarki—R. Yar 21:3,4. Ku dakatar da bidiyon a duk inda ya tsaya don ku tattauna tambayoyin da ke ciki.
Komawa Ziyara: (minti 3) Ka bi bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. (th darasi na 12)
Komawa Ziyara: (minti 5) Ka soma da bin bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Ka ba wa mutumin ƙasidar Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada! (th darasi na 14)
RAYUWAR KIRISTA
Bukatun Ikilisiya: (minti 15)
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lfb darasi na 57
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 121 da Addu’a