Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Darussa da Aka Koya Daga Rashin Fahimtar Juna

Darussa da Aka Koya Daga Rashin Fahimtar Juna

Ƙabilu da suke zama a gabashin Urdun sun gina babban bagade mai kyau sosai (Yos 22:10)

Sauran ƙabilun sun zarge su da rashin aminci (Yos 22:12, 15, 16; w18.08 5-6 sakin layi na 10)

Ƙabilu da aka zarge su, sun amsa da basira, don haka ba a yi yaƙi ba (Yos 22:21-30; w08 11/15 18 sakin layi na 5)

Ta yaya wannan labarin ya koya mana cewa bai dace mu yi saurin zargin mutum, ba tare da sanin cikakken labari game da batun ba?​—K. Ma 15:1; 18:13.