Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

KA YI WA’AZI DA KWAZO

Yadda Za Mu Yi Wa’azi

Yadda Za Mu Yi Wa’azi

Haɗuwa ta Fari na Nuwamba (Wa’azi na Musamman)

Tambaya: Akwai lokacin da za a daina mugunta da yaƙi kuwa?

Nassi: Za 37:10, 11

Tambaya don Ziyara ta Gaba: Wane alkawarin Littafi Mai Tsarki ne zai sa mu kasance da bege?

AN TATTAUNA BATUN A LITTAFIN NAN:

Haɗuwa ta Fari na Disamba *

Tambaya: Mene ne ra’ayinka game da Littafi Mai Tsarki?

Nassi: Ro 15:4

Tambaya don Ziyara ta Gaba: Wane alkawarin Littafi Mai Tsarki ne zai sa mu kasance da bege?

AN TATTAUNA BATUN A LITTAFIN NAN:

Komawa Ziyara *

Tambaya: Wane alkawarin Littafi Mai Tsarki ne zai sa mu kasance da bege?

Nassi: R. Yar 21:3, 4

Tambaya don Ziyara ta Gaba: Mene ne zai taimaka mana mu fahimci Littafi Mai Tsarki?

AN TATTAUNA BATUN A LITTAFIN NAN:

^ sakin layi na 9 ^ sakin layi na 15 Za ka iya shirya tambaya ko tambaya don ziyara ta gaba yadda zai dace da yankinku.