12-18 ga Disamba
2 SARAKUNA 16-17
Waƙa ta 115 da Adduꞌa
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Jehobah Mai Haƙuri Ne, Amma Yana Hukunta Waɗanda Suka Ƙi Tuba”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
2Sar 17:29—Su waye ne “mutanen Israꞌila a Samariya” da aka ambata a ayar nan, kuma su waye ake kira Samariyawa daga baya? (it-2-E 847)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 2Sar 17:18-28 (th darasi na 5)
KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Ka gaya wa mutumin game da dandalinmu, sai ka ba shi katin jw.org. (th darasi na 4)
Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Ka gabatar kuma ku tattauna (amma kar ka kunna) bidiyon nan Me Ya Sa Zai Dace Mu Yi Nazarin Littafi Mai Tsarki? (th darasi na 20)
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5) lff darasi na 08 batu na 5 (th darasi na 9)
RAYUWAR KIRISTA
“Ku Kasance da Tabbaci Cewa Za Mu Tsira a Ƙarshen Zamanin Nan”: (minti 5) Tattaunawa.
Abubuwan da Ƙungiyarmu ta Cim Ma: (minti 10) Ku kalli bidiyon Abubuwan da Ƙungiyarmu Ta Cim ma na watan Disamba.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 31
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 74 da Adduꞌa