19-25 ga Disamba
2 SARAKUNA 18-19
Waƙa ta 148 da Adduꞌa
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Yadda Maƙiyanmu Suke Sa Mu Yi Sanyin Gwiwa”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
2Sar 19:37—Ta yaya wannan ayar ta nuna cewa ba kayan tarihin da aka tono ne suka sa mu yi imani da Littafi Mai Tsarki ba? (it-1-E 155 sakin layi na 4)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 2Sar 18:1-12 (th darasi na 5)
KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Ka gayyaci mutumin zuwa taro, sai ka gabatar kuma ku tattauna (amma kar ka kunna) bidiyon nan Me Ake Yi a Majamiꞌar Mulki? (th darasi na 1)
Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Ka gaya wa mutumin yadda muke yin nazarin Littafi Mai Tsarki da mutane kyauta kuma ka ba shi katin nazarin Littafi Mai Tsarki. (th darasi na 2)
Jawabi: (minti 5) w20.11 15 sakin layi na 14—Jigo: Ta Yaya Za Mu Yi Adduꞌa a Madadin Waɗanda Ake Tsananta Musu? (th darasi na 14)
RAYUWAR KIRISTA
“Ku Yi Farin Ciki Idan Ana Tsananta Muku”: (minti 8) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Zai Yiwu Mu Yi Farin Ciki ko Da . . . Ana Tsananta Mana.
Bukatun Ikilisiya: (minti 7)
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 32 batu na 1-4 da sashen “Alaƙar da Ke Tsakanin Mafarkin Bishiya da Mulkin Allah”
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 22 da Adduꞌa