21-27 ga Nuwamba
2 SARAKUNA 9-10
Waƙa ta 126 da Adduꞌa
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Ya Nuna Ƙarfin Zuciya da Aniya da Ƙwazo”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
2Sar 10:29, 31—Mene ne za mu iya koya daga kuskuren da Jehu ya yi? (w11 11/15 5 sakin layi na 6-7)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 2Sar 9:1-14 (th darasi na 10)
KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Ka ba da ɗaya daga cikin littattafan da ke Kayan Aiki don Koyarwa. (th darasi na 1)
Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Ka gaya wa mutumin game da nazarin da muke yi da mutane kyauta, sai ka ba da ƙasidar nan Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada! Ka gabatar kuma ku tattauna (amma kar ka kunna) bidiyon nan Yaya Ake Gudanar da Nazarin Littafi Mai Tsarki? (th darasi na 12)
Jawabi: (minti 5) w13 5/15 8-9 sakin layi na 3-6—Jigo: Ka Yi Koyi da Himmar Jehobah da Yesu. (th darasi na 16)
RAYUWAR KIRISTA
Abin da Tsararka Suka Ce—Jinkirin Yin Abubuwa: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon. Sai ku amsa waɗannan tambayoyi: Mene ne zai iya sa mutum ya yi jinkirin yin abubuwa? Me ya sa za mu fi yin farin ciki idan ba ma jinkirta yin abubuwa?
“Abin da Zai Taimaka Maka Ka Guji Yin Jinkiri”: (minti 10) Tattaunawa.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 28
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 19 da Adduꞌa