DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
Ya Nuna Ƙarfin Zuciya da Aniya da Ƙwazo
Jehobah ya gaya wa Jehu ya kakkashe mutanen gidan mugun Sarki Ahab (2Sar 9:6, 7; w11 11/15 3 sakin layi na 2)
Jehu ya ɗau mataki nan da nan kuma ya kashe Sarki Jehoram (ɗan Ahab) da Sarauniya Jazebel (matar Ahab da ya mutu) (2Sar 9:22-24, 30-33; w11 11/15 4 sakin layi na 2-3; ka duba sashen nan “Za A ‘Halaka Dukan Gidan Ahab’—2Sar 9:8”)
Jehu ya yi duk abin da aka ce ya yi kuma ya nuna ƙarfin zuciya da aniya da ƙwazo (2Sar 10:17; w11 11/15 5 sakin layi na 3-4)
KA TAMBAYI KANKA, ‘Ta yaya zan yi koyi da Jehu saꞌad da nake bin umarnin da ke Matiyu 28:19, 20?’