26 ga Disamba–1 ga Janairu, 2023
2 SARAKUNA 20-21
Waƙa ta 41 da Adduꞌa
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Addu’a ta Sa Jehobah Ya Ɗauki Mataki”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
2Sar 21:13—Ta yaya Jehobah ya yi amfani da igiyar awon don ya auna Urushalima? (it-2-E 240 sakin layi na 1)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 2Sar 21:1-15 (th darasi na 10)
KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Mutumin ya ba da wata hujja da aka saba bayarwa. (th darasi na 4)
Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Ka gaya wa mutumin game da dandalinmu, sai ka ba shi katin jw.org. (th darasi na 6)
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5) lff darasi na 08 batu na 6 (th darasi na 19)
RAYUWAR KIRISTA
“Adduꞌoꞌinmu Suna da Muhimmanci ga Jehobah”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Ina Son Yin Adduꞌa Sosai.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 32 batu na 5-6 da taƙaitawa da bita da kuma maƙasudi
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 142 da Adduꞌa