DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
Addu’a ta Sa Jehobah Ya Ɗauki Mataki
Jehobah ya gaya wa Hezekiya ba zai warke daga rashin lafiyarsa ba (2Sar 20:1; ip-1-E 394 sakin layi na 23)
Hezekiya ya roƙi Jehobah ya tuna yadda ya bauta masa da dukan zuciyarsa (2Sar 20:2, 3; w17.03 21 sakin layi na 16)
Adduꞌar da Hezekiya ya yi ta sa Jehobah ya ɗauki mataki (2Sar 20:4-6; g01-E 7/22 13 sakin layi na 4)
Adduꞌoꞌinmu za su iya sa Jehobah ya canja matakin da ya so ya ɗauka. Ta yaya wannan labarin ya motsa ka ka nace da yin adduꞌa?