28 ga Nuwamba–4 ga Disamba
2 SARAKUNA 11-12
Waƙa ta 59 da Adduꞌa
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“An Hukunta Wata Muguwar Mace”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
2Sar 12:1—Me ya sa Jehobah ya sa ba a kashe Jehoash ba saꞌad da yake yaro? (it-1-E 1265-1266)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 2Sar 11:1-12 (th darasi na 5)
KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Ka gayyaci mutumin zuwa taro, sai ka gabatar kuma ku tattauna (amma kar ka kunna) bidiyon nan Me Ake Yi a Majamiꞌar Mulki? (th darasi na 4)
Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Ka gaya wa mutumin game da nazarin da muke yi da mutane kyauta, sai ka ba da ƙasidar nan Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada! Ka gabatar kuma ku tattauna (amma kar ka kunna) bidiyon nan Yaya Ake Gudanar da Nazarin Littafi Mai Tsarki? (th darasi na 3)
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5) lff darasi na 08, gabatarwar Ka Yi Bincike Sosai da batu na 4 (th darasi na 6)
RAYUWAR KIRISTA
“Me Ya Sa Kiristoci Suke Bukatar Su Ƙara Ƙoƙari a Hidimarsu?”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Me Ya Sa Muke Bukatar Mu Ƙara Ƙoƙari a Hidimarmu? (1Ti 3:1)
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 29
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 77 da Adduꞌa