5-11 ga Disamba
2 SARAKUNA 13-15
Waƙa ta 127 da Adduꞌa
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Yin Abubuwa da Dukan Zuciyarmu Yakan Kawo Albarka”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
2Sar 13:20, 21—Wannan muꞌujizar ta goyi bayan bautar waɗanda addinai suka ɗaukaka? (w05 8/1 30 sakin layi na 3)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 2Sar 13:20–14:7 (th darasi na 10)
KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 2) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Ka ba da ƙasidar Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada! (th darasi na 1)
Komawa Ziyara: (minti 5) Ka soma nazari a darasi na 1 na ƙasidar Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada! (th darasi na 20)
Jawabi: (minti 5) km-E 8/03 1—Jigo: Aikin da Ke Sa Mutane Farin Ciki. (th darasi na 11)
RAYUWAR KIRISTA
“Jehobah Yana Tuna da Ayyukanmu”: (minti 10) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Jehobah Zai Tuna da Ni.
Bukatun Ikilisiya: (minti 5)
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 30
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 151 da Adduꞌa