DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
Yin Abubuwa da Dukan Zuciyarmu Yakan Kawo Albarka
Elisha ya umurci Sarki Jehoash ya yi wani abu da zai nuna yadda Israꞌila za ta ci Suriya a yaƙi (2Sar 13:15-18)
Jehoash bai yi nasara yadda ya kamata ba domin bai yi abin da aka umurce shi da dukan zuciyarsa ba (2Sar 13:19; w10 4/15 26 sakin layi na 11)
Jehobah yana yi wa bayinsa da ke biɗansa da dukan zuciyarsu albarka (Ibr 11:6; w14 1/1 11 sakin layi na 5-6)
KA TAMBAYI KANKA, ‘Ta yaya nake nuna cewa ina iya ƙoƙorina da dukan zuciyata wajen karanta Littafi Mai Tsarki da halartan taro da kuma yin waꞌazi?’