7-13 ga Nuwamba
2 SARAKUNA 5-6
Waƙa ta 55 da Adduꞌa
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Waɗanda Suke Tare da Mu, Sun Fi Waɗanda Suke Tare da Su”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
2Sar 5:15, 16—Me ya sa Elisha bai karɓi kyautar Naꞌaman ba, kuma wane darasi ne hakan ya koya mana? (w05 8/1 28 sakin layi na 2)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 2Sar 5:1-14 (th darasi na 2)
KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO
Bidiyon Haɗuwa ta Fari: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Haɗuwa ta Fari: Albishiri—Za 37:10, 11. Ku dakatar da bidiyon a duk inda ya tsaya don ku tattauna tambayoyin da ke ciki.
Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi wa’azi. Mutumin ya ba da wata hujja da aka saba bayarwa. (th darasi na 12)
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5) lff darasi na 08 gabatarwa da batu na 1-3 (th darasi na 15)
RAYUWAR KIRISTA
“Ku Riƙa Bayarwa”: (minti 15) Tattaunawa da dattijo zai yi. Ku kalli bidiyon Muna Godiya don Yadda Kuke Bayarwa. Ka faɗi wasu hanyoyin da ꞌyanꞌuwa suke bayarwa a ikilisiya kuma ka yaba musu.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 26
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 30 da Adduꞌa