11-17 ga Nuwamba
ZABURA 106
Waƙa ta 36 da Adduꞌa | Gabatarwar Taro (minti 1)
1. ‛Sun Manta da Allah Mai Cetonsu’
(minti 10)
Saꞌad da ꞌyan Israꞌila suka ji tsoro, hakan ya su sun yi wa Jehobah tawaye (Fit 14:11, 12; Za 106:7-9)
Saꞌad da ꞌyan Israꞌila suka ji yunwa da ƙishin ruwa, hakan ya sa sun yi wa Jehobah gunaguni (Fit 15:24; 16:3, 8; 17:2, 3; Za 106:13, 14)
Saꞌad da ꞌyan Israꞌila suka soma damuwa, hakan ya sa suka bauta wa gumaka (Fit 32:1; Za 106:19-21; w18.07 shafi na 20 sakin layi na 13)
DON BIMBINI: Saꞌad da muke fuskantar matsaloli, ta yaya za mu amfana idan mun yi tunani a kan yadda Jehobah ya taɓa taimaka mana a dā?
2. Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah
(minti 10)
Za 106:36, 37—Wace alaƙa ce ke tsakanin bauta wa gumaka da yin hadayu ga aljanu? (w06 8/1 shafi na 31 sakin layi na 9)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu?
3. Karatun Littafi Mai Tsarki
(minti 4) Za 106:21-48 (th darasi na 10)
4. Ka Koyar a Hanya Mai Sauƙi—Abin da Yesu Ya Yi
(minti 7) Tattaunawa. Ku kalli BIDIYON, sai ku tattauna lmd darasi na 11 batu na 1-2.
5. Ka Koyar a Hanya Mai Sauƙi—Ka Yi Koyi da Yesu
(minti 8) Tattaunawa da ke lmd darasi na 11 batu na 3-5 da “Ka Kuma Karanta.”
Waƙa ta 78
6. Bukatun Ikilisiya
(minti 15)
7. Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya
(minti 30) kr babi na 19 sakin layi na 8-18, da akwatin da ke shafi na 208