2-8 ga Disamba
ZABURA 113-118
Waƙa ta 127 da Adduꞌa | Gabatarwar Taro (minti 1)
1. Ta Yaya Za Mu Nuna Godiyarmu ga Jehobah?
(minti 10)
Jehobah yana kāre mu, yana bi da mu da alheri, yana kuma cetonmu (Za 116:6-8; w01 1/1 shafi na 21 sakin layi na 13)
Za mu nuna godiyarmu ga Jehobah ta wajen yin rayuwa da ta jitu da dokokinsa da kuma kaꞌidodinsa (Za 116:12, 14; w09 7/15 shafi na 29 sakin layi na 4-5)
Za mu nuna godiyarmu ga Jehobah ta wajen “miƙa masa hadaya ta godiya” (Za 116:17; w19.11 22-23 sakin layi na 9-11)
2. Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah
(minti 10)
Za 116:15—Su waye ne “masu ƙaunarsa” da ayar nan ta ambata? (w12 5/15 shafi na 22 sakin layi na 1-2)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu?
3. Karatun Littafi Mai Tsarki
(minti 4) Za 116:1–117:2 (th darasi na 2)
4. Ka Gaya Masa Gaskiya—Abin da Yesu Ya Yi
(minti 7) Tattaunawa. Ku kalli BIDIYON, sai ku tattauna lmd darasi na 12 batu na 1-2.
5. Ka Gaya Masa Gaskiya—Ka Yi Koyi da Yesu
(minti 8) Tattaunawa da ke lmd darasi na 12 batu na 3-5 da “Ka Kuma Karanta.”
Waƙa ta 60
6. Bukatun Ikilisiya
(minti 15)
7. Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya
(minti 30) kr babi na 20 sakin layi na 17-19, da akwatin da ke shafi na 216 da 217 da 218-219