9-15 ga Disamba
ZABURA 119:1-56
Waƙa ta 124 da Adduꞌa | Gabatarwar Taro (minti 1)
1. Ta Yaya Za Mu Yi Rayuwarmu da Tsarki?
(minti 10)
Mu ci-gaba da kiyaye maganar Allah (Za 119:9; w87-E 11/1 shafi na 18 sakin layi na 10)
Mu manne wa kaꞌidodin Allah (Za 119:24, 31, 36; w06 7/1 shafi na 13 sakin layi na 1)
Mu kawar da idanunmu daga abubuwan banza (Za 119:37; w10 4/15 shafi na 20 sakin layi na 2)
KA TAMBAYI KANKA, ‘Waɗanne shawarwari ne aka ba ni da za su taimaka mini in guji abin da zai ɓata ran Jehobah?’
2. Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah
(minti 10)
Za 119—Ta yaya aka rubuta zaburar nan, kuma me ya sa mai yiwuwa aka yi rubutun hakan? (w05 5/1 shafi na 4 sakin layi na 2)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu?
3. Karatun Littafi Mai Tsarki
(minti 4) Za 119:1-32 (th darasi na 5)
4. Fara Magana da Mutane
(minti 3) SAꞌAD DA KAKE AYYUKA NA YAU DA KULLUM. Ka tattauna da wani da ka haɗu da shi a kan titi saꞌad da kake waꞌazi gida-gida. (lmd darasi na 1 batu na 4)
5. Komawa Ziyara
(minti 4) WAꞌAZI GIDA-GIDA. A tattaunawarku a makon da ya shige, mutumin ya gaya make cewa an yi masa rasuwa kwana-kwanan nan. (lmd darasi na 9 batu na 3)
6. Jawabi
(minti 5) w14 5/1 shafi na 8—Jigo: Za Ka Iya Yin Tsayayya da Jaraba! (th darasi na 20)
Waƙa ta 40
7. Abubuwan da Ƙungiyarmu Ta Cim Ma na watan Disamba
(minti 10) Ku kalli BIDIYON.
8. Bukatun Ikilisiya
(minti 5)
9. Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya
(minti 30) kr babi na 21 sakin layi na 1-7, da akwatin da ke shafi na 220-221