Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

17-23 ga Oktoba

MISALAI 12-16

17-23 ga Oktoba
  • Waƙa ta 69 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Hikima ta Fi Zinariya”: (minti 10)

    • Mis 16:16, 17—Mai hikima yana nazarin Kalmar Allah kuma yana aikata abin da ya koya (w07-E 7/15 8)

    • Mis 16:18, 19—Mai hikima ba ya fahariya da kuma girman kai (w07-E 7/15 8-9)

    • Mis 16:20-24—Mai hikima yana yin amfani da furucinsa wajen taimaka wa mutane (w07-E 7/15 9-10)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Mis 15:15—Mene ne zai taimaka mana mu yi farin ciki sosai a rayuwa? (g-E 11/13 16)

    • Mis 16:4—A wace hanya ce Jehobah ya sa miyagu su aikata ‘nufinsa’? (w07-E 5/15 18-19)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Mis 15:18–16:6

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Yoh 11:11-14—Ku Koyar da Gaskiya. Ka gayyaci mutumin zuwa taro na ƙarshen mako.

  • Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Fa 3:1-6; Ro 5:12—Ku Koyar da Gaskiya. Ka gayyaci mutumin zuwa taro na ƙarshen mako.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) bhs 202 sakin layi na 18-19—Ka gayyaci ɗalibin zuwa taro.

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 117

  • Yadda Za Ka Yi Kalami Mai Ratsa Zuciya”: (minti 15) Tattaunawa. Ka saka bidiyon nan Ka Zama Abokin Jehobah—Ka Shirya Kalaminka. (A JW Library, ka duba ƙarƙashin LITTATTAFAI > BIDIYOYI > YARA.) Ka gayyaci yara da ka zaɓa zuwa dakali kuma ka yi musu waɗannan tambayoyin: Waɗanne abubuwa huɗu ne ya kamata ku yi sa’ad da kuke shirya kalami? Me ya sa bai kamata mu yi fushi ba idan ba a kira mu mu yi kalami ba?

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) kr babi na 2 sakin layi na 23-34

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  • Waƙa ta 102 da Addu’a