31 ga Oktoba– 6 ga Nuwamba
MISALAI 22-26
Waƙa ta 88 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Ka Koya wa Yaro Yadda Zai Yi Zamansa”: (minti 10)
Mis 22:6; 23:24, 25—Koya wa yara Kalmar Allah zai sa su yi farin ciki da wadar zuci kuma su zama mutanen kirki (w08-E 4/1 16; w07-E 6/1 31)
Mis 22:15; 23:13, 14—A cikin iyali, “sandar” tana wakiltar horo da iyaye suke yi wa yaransu (w97 11/1 31; it-2-E 818 sakin layi na 4)
Mis 23:22—Yara za su amfana daga hikimar iyayensu sa’ad da suka girma (w04 7/1 3 sakin layi na 1-3; w00 7/1 17 sakin layi na 13)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)
Mis 24:16—Ta yaya wannan karin maganar za ta taimaka mana mu jimrewa a tsere na rai? (w13 3/15 4-5 sakin layi na 5-8)
Mis 24:27—Mene ne ma’anar wannan karin maganar? (w09 10/15 12 sakin layi na 1)
Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?
Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Mis 22:1-21
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Katin JW.ORG—Yin wa’azi sa’ad da kake harkoki na yau da kullum.
Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Katin JW.ORG—Ka yi wata tambaya ko kuma ka ambaci wani batun da za ku tattauna idan ka dawo, kuma ka kammala ta wajen ambata bidiyon nan Me Ya Sa Zai Dace Mu Yi Nazarin Littafi Mai Tsarki?
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) lv 179-181 sakin layi na 18-19
RAYUWAR KIRISTA
Waƙa ta 101
“Kana Yin Amfani da Katin JW.ORG Yadda Ya Dace Kuwa?”: (minti 15) Tattaunawa. Ka saka bidiyon gabatarwar mujallunmu, sai ka tattauna darussan. Ka ƙarfafa kowa ya riƙa tafiya da katunan sa’ad da yake yin harkokinsa na yau da kullum.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) kr babi na 3 sakin layi na 1-12, shafi na 30-31
Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)
Waƙa ta 146 da Addu’a
Tunasarwa: A saka wa masu sauraro waƙar sau ɗaya, bayan haka, sai ku rera waƙar tare.