JOEL 1-3
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH |“ʼYa’yanku Maza da Mata Za Su Yi Annabci”
2:28, 29
Kiristoci shafaffu suna saka hannu a yin annabci. Suna haka ta wajen yin magana game da “ayyuka masu-girma na Allah” da kuma yaɗa ‘bishara ta mulki.’ (A. M. 2:11, 17-21; Mt 24:14) Waɗansu tumaki suna goyon bayan su a wannan aikin
2:32
Mene ne yake nufi a ‘kira sunan Jehobah’?
-
Sanin sunan
-
Daraja sunan
-
Dogara ga Wanda ke da sunan
Ka tambayi kanka, ‘Ta yaya zan goyi bayan shafaffu a wannan annabcin da suke yi?’