1-7 ga Oktoba
YOHANNA 9-10
Waƙa ta 25 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Yesu Yana Kula da Tumakinsa”: (minti 10)
Yoh 10:1-3, 11, 14—Yesu “makiyayi mai kyau,” ya san kowanne cikin tumakinsa kuma yana kula da su da kyau (mwbr18.10-HA hotuna da bidiyo da aka ɗauko daga nwtsty; w11 5/15 7-8 sakin layi na 5)
Yoh 10:4, 5—Tumakin ba su san muryar kowa ba sai na Yesu (mwbr18.10-HA an ɗauko daga w02 9/1 24 sakin layi na 18)
Yoh 10:16—Tumakin Yesu suna da haɗin kai (mwbr18.10-HA an ɗauko daga nwtsty)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)
Yoh 9:38—Wane abu ne makahon da Yesu ya warkar ya sani da ya sa shi yin sujada ga Yesu? (mwbr18.10-HA an ɗauko daga nwtsty)
Yoh 10:22—Mene ne bikin Miƙawar Haikali? (mwbr18.10-HA an ɗauko daga nwtsty)
Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?
Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Yoh 9:1-17
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Bidiyon Haɗuwa ta Fari: (minti 4) Ka nuna bidiyon kuma ku tattauna shi.
Komawa Ziyara ta Farko: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi.
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko kasa da hakan) fg darasi na 14 sakin layi na 1-2
RAYUWAR KIRISTA
Waƙa ta 62
Bukatun Ikilisiya: (minti 15)
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lv babi na 13 sakin layi na 16-26 da akwatin da ke shafi na 156
Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)
Waƙa ta 3 da Addu’a