15-21 ga Oktoba, 2018
YOHANNA 13-14
Waƙa ta 100 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Na Nuna Muku Misali”: (minti 10)
Yoh 13:5—Yesu ya wanke ƙafafun almajiransa (mwbr18.10-HA an ɗauko daga nwtsty)
Yoh 13:12-14—Hakkin almajiran ne su “wanke wa juna” ƙafa (mwbr18.10-HA an ɗauko daga nwtsty)
Yoh 13:15—Ya kamata dukan almajiran Yesu su zama masu sauƙin kai kamar sa (w99 3/1 31 sakin layi na 1)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)
Yoh 14:6—Ta yaya Yesu ya zama ‘hanya da gaskiya da kuma rai’? (mwbr18.10-HA an ɗauko daga nwtsty)
Yoh 14:12—Ta yaya waɗanda suka ba da gaskiya ga Yesu za su yi “ayyukan da suka fi” wanda ya yi? (mwbr18.10-HA an ɗauko daga nwtsty)
Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?
Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Yoh 13:1-17
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Ka bi abin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi yayin da kake tattauna da wani a wurin harkokinka na yau da kullum.
Komawa Ziyara ta Farko: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi abin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi.
Bidiyon Komawa Ziyara ta Biyu: (minti 5) Ka saka bidiyon kuma ku tattauna shi.
RAYUWAR KIRISTA
Waƙa ta 114
“Ƙauna Ita Ce Alamar Kiristoci Na Gaskiya—Ku Guji Son Kai da Saurin Fushi”: (minti 15) Tattaunawa. Ka saka bidiyon nan “Ku ƙaunaci Juna”—Ku Guji Son Kai da Saurin Fushi. Idan da sauran lokaci, ku tattauna akwatin nan “Labaran Littafi Mai Tsarki don Bimbini.”
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lv babi na 14 sakin layi na 10-14 da akwatin da ke shafuffuka na 164-165 da rataye da ke shafuffuka 222-223
Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)
Waƙa ta 120 da Addu’a