22-28 ga Oktoba
YOHANNA 15-17
Waƙa ta 129 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Ku Ba Na Duniya Ba Ne”: (minti 10)
Yoh 15:19—Mabiyan Yesu “ba na duniya ba ne” (mwbr18.10-HA an ɗauko daga nwtsty)
Yoh 15:21—Ana ƙin mabiyan Yesu saboda sunansa (mwbr18.10-HA an ɗauko daga nwtsty)
Yoh 16:33—Mabiyan Yesu za su iya yin nasara da duniya idan sun bi misalinsa (mwbr18.10-HA an ɗauko daga it-1 516)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)
Yoh 17:21-23—Ta yaya mabiyan Yesu za su kasance “ɗaya”? (mwbr18.10-HA an ɗauko daga nwtsty)
Yoh 17:24—Me furucin nan “halicci duniya” yake nufi? (mwbr18.10-HA an ɗauko daga nwtsty)
Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?
Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Yoh 17:1-14
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Komawa Ziyara ta Biyu: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi abin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi.
Komawa Ziyara ta Uku: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka zaɓi nassin da za ka yi amfani da shi, bayan haka, ka ba shi ɗaya daga cikin littattafan da muke nazari da su.
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) fg darasi na 14 sakin layi na 3-4
RAYUWAR KIRISTA
“Ƙauna Ce Alamar Kiristoci Na Gaskiya—Kada Ka Ɓata Haɗin Kai da Muke Mora”: (minti 15) Tattaunawa. Ka saka bidiyon nan “Ku Ƙaunaci Juna”—Kada Ku Riƙe Juna a Zuciya. Idan da sauran lokaci, ku tattauna akwatin nan “Labaran Wasu a Littafi Mai Tsarki don Bimbini.”
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lv babi na 14 sakin layi na 15-19 da akwatin da ke shafi na 167
Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)
Waƙa ta 106 da Addu’a