29 ga Oktoba–4 ga Nuwamba, 2018
YOHANNA 18-19
Waƙa ta 54 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Yesu Ya Ba da Shaida ga Gaskiya”: (minti 10)
Yoh 18:36—Abin da gaskiyar ta ƙunsa shi ne Mulkin Almasihu
Yoh 18:37—Yesu ya ba da shaida a kan abubuwan da Allah zai yi (mwbr18.10-HA an ɗauko daga nwtsty)
Yoh 18:38a—Abin da Bilatus ya faɗa ya nuna cewa bai yarda akwai masu faɗin gaskiya ba (mwbr18.10-HA an ɗauko daga nwtsty)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)
Yoh 19:30—Mene ne manufar wannan furucin cewa Yesu “ya saki ransa”? (mwbr18.10-HA an ɗauko daga nwtsty)
Yoh 19:31—Wane dalili ne ya sa muka gaskata cewa Yesu ya mutu a ranar 14 ga watan Nisan ta shekara ta 33? (mwbr18.10-HA an ɗauko daga nwtsty)
Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?
Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Yoh 18:1-14
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Komawa Ziyara ta Biyu: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka fara bin abin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Sai ka nuna wa maigidan dandalin jw.org/ha.
Komawa Ziyara ta Uku: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka zaɓi nassi da za ka yi amfani da shi da kuma tambaya da za ka yi don ziyara ta gaba.
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) fg darassi na 14 sakin layi na 6-7
RAYUWAR KIRISTA
“Ƙauna Ce Alamar Kiristoci Na Gaskiya—Ku Yi Murna da Gaskiya”: (minti 15) Tattaunawa. Ka saka bidiyon nan “Ku Ƙaunaci Juna”—Ku Yi Murna da Gaskiya, Ba da Rashin Adalci Ba. Idan da sauran lokaci, ku tattauna akwatin nan “Labaran Littafi Mai Tsarki Don Bimbini.”
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lv babi na 15 sakin layi na 1-9
Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)
Waƙa ta 32 da Addu’a