Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

8-14 ga Oktoba

YOHANNA 11-12

8-14 ga Oktoba
  • Waƙa ta 16 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Ku Zama Masu Tausayi Kamar Yesu”: (minti 10)

    • Yoh 11:​23-26​—Yesu ya yi wa Martha ta’aziya (mwbr18.10-HA bayanin Yoh 11:​24, 25 a nwtsty)

    • Yoh 11:​33-35​—Yesu ya yi baƙin ciki sosai sa’ad da ya ga Maryamu da sauran mutane suna kuka (mwbr18.10-HA an ɗauko daga nwtsty)

    • Yoh 11:​43, 44​—Yesu ya ɗauki mataki don ya taimaka wa mutanen da suke da bukata

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Yoh 11:49​—Wa ya naɗa Kayafa ya zama babban firist, kuma na tsawon wane lokaci ne ya yi a matsayin nan? (mwbr18.10-HA an ɗauko daga nwtsty)

    • Yoh 12:42​—Me ya sa wasu Yahudawa suke tsoron gaskata cewa Yesu ne Almasihu? (mwbr18.10-HA an ɗauko daga nwtsty)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Yoh 12:​35-50

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi.

  • Bidiyon Komawa Ziyara ta Farko: (minti 5) Ka nuna bidiyon kuma ku tattauna shi.

  • Jawabi: (minti 6 ko ƙasa da hakan) w13 9/15 32​—Jigo: Me Ya Sa Yesu Ya Yi Kuka Kafin Ya Ta da Li’azaru Daga Mutuwa?

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 141

  • Yesu Shi ‘Ne Tashin Matattu da Kuma Rai’ (Yoh 11:25): (minti 15) Tattaunawa. Ka saka bidiyon nan ‘Hakika Allah Ya Mai da Shi Ubangiji da Kristi’​—Sashe na II, Taƙaitawa. Sai ka yi wa ’yan’uwa tambayoyin nan: Mene ne wannan labarin ya koya mana game da tausayin da Yesu yake da shi? Ta yaya Yesu ya zama ‘tashin matattu da kuma rai’? Waɗanne mu’ujizai ne Yesu zai yi a nan gaba?

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lv babi na 14 sakin layi na 1-9

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  • Waƙa ta 147 da Addu’a