Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

19-25 ga Oktoba

FITOWA 35-36

19-25 ga Oktoba

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • An Shirya Su don Su Yi Aikin Jehobah”: (minti 10)

    • Fit 35:​25, 26​—Jehobah ya albarkaci ƙwazon da mutanensa suka nuna (w14 12/15 4 sakin layi na 4)

    • Fit 35:​30-35​—Ruhu mai tsarki ya taimaka wa Bezalel da Oholiyab su yi “kowane irin aikin hannu” (w11 12/15 19 sakin layi na 6)

    • Fit 36:​1, 2​—An yaba ma Jehobah don aikin da suka yi (w11 12/15 19 sakin layi na 7)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 10)

    • Fit 35:​1-3​—Wane darasi ne za mu koya daga dokar Assabaci? (w05 6/1 9 sakin layi na 14)

    • Fit 35:21​—Ta yaya za mu koyi halin Isra’ilawa na bayarwa? (w00-E 11/1 29 sakin layi na 1)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Fit 35:​1-24 (th darasi na 11)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 68

  • Rahoton Kwamitin Buga Littattafai na 2018: (minti 15) Ku kalli bidiyon. Sai ku amsa tambayoyi na gaba: Waɗanne canje-canje ne ƙungiyarmu ta yi game da buga littattafai, kuma me ya sa? Me muka cim ma don mun rage yawan littattafan da muke bugawa? Ta yaya aikin fassara yake taimakawa wajen tanadar da abubuwan da suke ƙarfafa dangantakarmu da Jehobah? Ta yaya littattafan da muke wallafawa ta na’ura da bidiyo suka kawo albarka?

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30 ko ƙasa da hakan) ia babi na 19 sakin layi na 17-31 da akwatin da ke shafi na 170 da kuma Taƙaitawa da ke shafi na 171

  • Kammalawa (minti 3 ko ƙasa da hakan)

  • Waƙa ta 69 da Addu’a