26 ga Oktoba–1 ga Nuwamba
FITOWA 37-38
Waƙa ta 43 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Bagadai da Ke Mazauni da Amfaninsu a Bauta Ta Gaskiya”: (minti 10)
Fit 37:25—Bagaden ƙona turare yana Wuri Mai Tsarki (it-1-E 82 sakin layi na 3)
Fit 37:29—An shirya turare mai tsarki da kyau (it-1-E 1195)
Fit 38:1—A cikin farfajiya ne bagaden hadaya ta ƙonawa yake (it-1-E 82 sakin layi na 1)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 10)
Fit 37:1, 10, 25—Me ya sa itacen akashiya ya dace da ginin mazauni? (it-1-E 36)
Fit 38:8—Ta yaya madubin zamanin dā ya yi dabam da na yanzu? (w15-E 4/1 15 sakin layi na 4)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Fit 37:1-24 (th darasi na 5)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Maigidan ya ba da hujjar da aka saba bayarwa a yankin. (th darasi na 3)
Komawa Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Ka ba da mujalla ta kwana-kwanan nan da ta tattauna batun da maigidan ya tayar. (th darasi na 12)
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5 ko ƙasa da hakan) bhs 199 sakin layi na 8-9 (th darasi na 7)
RAYUWAR KIRISTA
Bukatun Ikilisiya: (minti 5)
“Za A Yi Kamfen na Musamman a Watan Nuwamba don A Yi Shelar Mulkin Allah”: (minti 10) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon haɗuwa ta fari na watan Nuwamba kuma ku tattauna shi.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30 ko ƙasa da hakan) ia babi na 20 sakin layi na 1-13
Kammalawa (minti 3 ko ƙasa da hakan)
Waƙa ta 22 da Addu’a