Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

12-18 ga Satumba

ZABURA 120-134

12-18 ga Satumba
  • Waƙa ta 33 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Daga Wurin Ubangiji Taimakona Yake Fitowa”: (minti 10)

    • Za 121:1, 2—Muna dogara ga Jehobah don shi ya halicci kome (w05 1/1 8 sakin layi na 3)

    • Za 121:3, 4—Jehobah yana biyan bukatun bayinsa (w05 1/1 9 sakin layi na 4)

    • Za 121:5-8—Jehobah yana kula da bayinsa a koyaushe (w05 1/1 9 sakin layi na 5-7)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Za 123:2—Mene ne ma’anar kwatanci na “idanun bayi”? (w06 9/1 30 sakin layi na 4)

    • Za 133:1-3—Wane darasi muka koya daga wannan zaburar? (w06 9/1 31 sakin layi na 2)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Za 127:1–129:8

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Bangon gaba wp16.5—Yadda za mu bi da maigidan da ke hasala.

  • Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Bangon gaba wp16.5—Ka gayyaci mutumin zuwa taronmu.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) fg darasi na 8 sakin layi na 6—Ka taimaki ɗalibin ya yi amfani da abin da yake koya.

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 114

  • Jehobah Ya Taimaka Mini Sosai: (minti 15) Ka saka bidiyon nan da ke jw.org/ha. (Ka shiga GAME DA MU > AYYUKA.) Ka tattauna tambayoyin nan: Ta yaya Jehobah ya taimaka wa Crystal, kuma yaya hakan ya ƙarfafa ta? Me take yi sa’ad da take wani tunanin da bai dace ba? Wane darasi ka koya daga labarinta?

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) ia Kammalawa sakin layi na 1-13

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  • Waƙa ta 119 da Addu’a