3-9 ga Satumba
YOHANNA 1-2
Waƙa ta 13 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Yesu Ya Yi Mu’ujizarsa Ta Farko”: (minti 10)
[Ka saka bidiyon Gabatarwar Littafin Yohanna.]
Yoh 2:1-3—Wani abin kunya ya so ya faru a wani bikin aure da aka yi (w15 6/15 4 sakin layi na 3)
Yoh 2:4-11—Mu’ujizar da Yesu ya yi ta ƙarfafa bangaskiyar almajiransa (mwbr18.09-HA jy 41 sakin layi na 6)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)
Yoh 1:1—Me ya sa muka ce Yohanna ba ya nufin “Kalman” daidai yake da Allah Maɗaukaki? (mwbr18.09-HA an ɗauko daga bh 203 sakin layi na 1
Yoh 1:29—Me ya sa Yohanna mai Baftisma ya kira Yesu “Ɗan Rago na Allah”? (mwbr18.09-HA an ɗauko daga nwtsty)
Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?
Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Yoh 1:1-18
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Bidiyon Haɗuwa ta Fari: (minti 4) Ka nuna bidiyon kuma ku tattauna shi.
Komawa Ziyara ta Farko: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi.
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) bhs 50, Gaskiya ta 2
RAYUWAR KIRISTA
Bukatun Ikilisiya: (minti 8)
Abubuwan da Ƙungiyarmu ta Cim ma: (minti 7) Ka saka bidiyon nan Abubuwan da Ƙungiyarmu ta Cim ma na watan Satumba.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lv babi na 12 sakin layi na 9-14
Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)
Waƙa ta 121 da Addu’a