11-17 ga Oktoba
YOSHUWA 10-11
Waƙa ta 149 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Jehobah Ya Yi Yaƙi don Isra’ilawa”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
Yos 10:13—Me ya sa ba ma bukatar mu san abin da ke “littafin Jashar”? (w09 3/15 32 sakin layi na 5)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) Yos 10:1-15 (th darasi na 10)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
“Yadda Za Ka Daɗa Jin Daɗin Wa’azi—Ka Amince da Taimakon ’Yan’uwanka”: (minti 10) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Za Ku Ji Daɗin Almajirtarwa Idan Kun Amince da Taimakon Jehobah—’Yan’uwanmu.
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5) lffi darasi na 01 sakin layi na 4 (th darasi na 14)
RAYUWAR KIRISTA
Bukatun Ikilisiya: (minti 15)
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lfb darasi na 53
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 103 da Addu’a