18-24 ga Oktoba
YOSHUWA 12-14
Waƙa ta 69 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Ku Bi Jehobah da Dukan Zuciyarku”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
Yos 13:2, 5—Me ya sa Isra’ilawa ba su yi nasarar ƙwace dukan Ƙasar Alkawari ba, kuma mene ne sakamakon? (w08 2/15 26 sakin layi na 3)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) Yos 12:7-24 (th darasi na 5)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka soma da bin bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Sai ka ba da ƙasidar nan Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada! kuma ku soma nazari. (th darasi na 6)
Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da bin bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Sai ka ba da ƙasidar nan Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada! kuma ku soma nazarin darasi na 1. (th darasi na 20)
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5) lffi darasi na 01 sakin layi na 5 (th darasi na 18)
RAYUWAR KIRISTA
Bukatun Ikilisiya: (minti 5)
“Ku Riƙa Tunawa da Jehobah Koyaushe”: (minti 10) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Yin Aiki da Dukan Zuciya ga Jehobah.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lfb darasi na 54
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 32 da Addu’a