20-26 ga Satumba
YOSHUWA 3-5
Waƙa ta 65 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Jehobah Zai Albarkace Mu Idan Mun Nuna Bangaskiya”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
Yos 5:14, 15—Wane ne “sarkin yaƙin rundunar” Jehobah? (w04 12/1 4 sakin layi na 1)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) Yos 3:1-13 (th darasi na 10)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
“Yadda Za Ka Daɗa Jin Daɗin Wa’azi—Yin Amfani da Kayan Bincike”: (minti 10) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Za Ku Ji Daɗin Almajirtarwa Idan Kun Amince da Taimakon Jehobah—Kayan Bincike.
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5) lffi darasi na 01 gabatarwa da kuma sakin layi na 1-2 (th darasi na 15)
RAYUWAR KIRISTA
Bukatun Ikilisiya: (minti 15)
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lfb darasi na 50
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 24 da Addu’a