25-31 ga Oktoba
YOSHUWA 15-17
Waƙa ta 146 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Ka Kāre Gadonka”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
Yos 17:15, 18—Ta yaya muka san cewa akwai daji sosai a Isra’ila ta dā? (w15 7/15 32)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) Yos 15:1-12 (th darasi na 5)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka soma da bin bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Ka gayyaci mutumin zuwa taro. (th darasi na 19)
Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da bin bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Ka ba da ɗaya daga cikin littattafan da muke wa’azi da su. (th darasi na 4)
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5) lffi darasi na 01 sakin layi na 6 da Wasu Sun Ce (th darasi na 9)
RAYUWAR KIRISTA
“Ku Gaya wa Mutane Cewa Sabuwar Duniya ta Kusa!”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli waƙar nan Rayuwa a Cikin Aljanna.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lfb darasi na 55
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 34 da Addu’a