6-12 ga Satumba
MAIMAITAWAR SHARI’A 33-34
Waƙa ta 150 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Ku Nemi Mafaka a Wurin Jehobah, Allah Madawwami”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
M.Sh 34:6—Me ya sa wataƙila Jehobah bai bayyana inda aka binne Musa ba? (w15 2/15 6 sakin layi na 6)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) M.Sh 33:1-17 (th darasi na 10)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Bidiyon Haɗuwa ta Fari: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Haɗuwa ta Fari: Littafi Mai Tsarki—2Ti 3:16, 17. Ku dakatar da bidiyon a duk inda ya tsaya don ku tattauna tambayoyin da ke ciki.
Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka bi bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. (th darasi na 1)
Haɗuwa ta Fari: (minti 5) Ka soma da bin bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Sa’an nan ka ba da ƙasidar nan Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada!, sai ka soma nazarin Littafi Mai Tsarki da mutumin. (th darasi na 3)
RAYUWAR KIRISTA
“Ku Yi Amfani da Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada! a Wa’azi”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Maraba da Zuwa Nazarin Littafi Mai Tsarki. Idan da lokaci, ka ambata wasu abubuwa da ke sabon littafin. Ka ƙarfafa ’yan’uwa su yi nazarin kowane darasi na sabon littafin da kansu ko kuma su yi nazarinsa a Ibada ta Iyali.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lfb darasi na 48
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 18 da Addu’a