10-16 ga Oktoba
1 SARAKUNA 19-20
Waƙa ta 33 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Ka Dogara ga Jehobah don Ya Ta’azantar da Kai”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
1Sar 19:19-21—Me za mu iya koya daga wannan labarin sa’ad da aka ba mu sabon aiki a ƙungiyar Jehobah? (w13 8/15 29 sakin layi na 2)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 1Sar 19:1-14 (th darasi na 12)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Bidiyon Komawa Ziyara: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Komawa Ziyara: Littafi Mai Tsarki—Ayu 26:7. Ku dakatar da bidiyon a duk inda ya tsaya don ku tattauna tambayoyin da ke ciki.
Komawa Ziyara: (minti 3) Ka yi amfani da batun da ke yadda za mu yi wa’azi. (th darasi na 18)
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5) lff darasi na 07 batu na 7 da Wasu Sun Ce (th darasi na 7)
RAYUWAR KIRISTA
Ku Kasance da Ra’ayin da Ya Dace: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon. Sai ku amsa waɗannan tambayoyi: Waɗanne ƙa’idodin Littafi Mai Tsarki ne za su taimaka mana mu kasance da ra’ayin da ya dace? Ta yaya Jehobah ya ta’azantar da Iliya? Ta yaya Jehobah yake kula da kuma ta’azantar da mu?
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 22
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 57 da Addu’a