DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
Ka Dogara ga Jehobah don Ya Ta’azantar da Kai
Iliya ya ji tsoro kuma ya gudu don kar a kashe shi (1Sar 19:3, 4; w19.06 15 sakin layi na 5)
Jehobah ya taimaka masa kuma ya nuna masa ikonsa a hanya mai ban al’ajabi (1Sar 19:5-7, 11, 12; ia 103 sakin layi na 13; 106 sakin layi na 21)
Jehobah ya ba shi aikin da zai yi (1Sar 19:15-18; ia 106 sakin layi na 22)
Jehobah yana gaya mana abubuwan da za mu yi ta wajen Kalmarsa, yana tuna mana cewa ya damu da mu kuma yana ba mu ayyuka masu ma’ana a ƙungiyarsa.—1Ko 15:58; Kol 3:23.